Labaran Kannywood
An sake ban kado wasu Hotunan tsiraicin sabuwar salma jarumar shirin kwana chasa’in.
Hotunan tsiraicin sabuwar jaruma a shirin Kwana chasa’in ya sake bayyana bayan na farko da jarumar ta wallafa.
Kaman yadda kuka sani mun kawo muku rahoto kan wata sabuwar jaruma da aka saka a cikin shirin nan mai dogon zango na kwana chasa’in.
fitar wadannan sabin hotunan yasa wasu mutane sun fara yin post akan wannan gidan talabijin na Arewa24 su dakatar da wannan jaruma kaman yadda aka dakatar da Safara’u ta farko acikin shirin.
Irin wannan dabi’ar ce tasa aka dakatar da jaruma Rahama sadau a masana’antar kannywood wanda har zuwa yanzu ba’a dawo da ita ba ba.