Labaran Kannywood
Bidiyon shagalin Birthday Jarumar kwana chasa’in Surayya Aminu.

Fitacciyar jaruma a Kannywood Surayya Aminu wadda aka fi sani da Rayya a cikin shirin nan mai dogon zango kwana casa’in ta cika shekara 23 da haihuwa.
An haifa Rayya a watan disamban 1998 a jihar lagus dake kudancin Najeriya. Jaruma Rayya tayi fice wajen fitowa a fina finan barkwanci na kannywood.
Zaku iya kallon shagalin wannan bikin zagowar a wannan Bidiyon dake kasa.
Kasance da HausaDailyNews.Com domin samun sabbin labarai da wakokin Hausa da sauran su.