Hukumar Hisbah dake Jihar Kano tana neman iyayan yarinyar data lashe gasar Sarauniyar kyau a Nageriya
Hukumar Hisbah dake Jihar Kano tana neman iyayan yarinyar data lashe gasar Sarauniyar kyau a Nageriya
Kamar yadda kuka sani an gudanar da gasar Matan da suka fi kyau a Nageriya wanda har wata Matashiyar Budurwa kuma bahau shiya ta lashe wannan gasar.
To a yau kuma mun sani wata wallafa daga shafin BBC Hausa dake kasar sada zumunta ta Instagram, inda hukumar Hisbah dake Jihar Kano take gayyatar iyayan Budurwar data lashe gasar.
Shafin BBC Hausa sun wallafa balarin kamar haka: Hisbah ta ce zata gayya iyayan yarinyar data lashe gasar sarauniyar kyau a Nageriya zuwa Ofishin Hukumar, in ji shugaban Hukumar a Jihar Kano Shikh Muhammad Ibn-sina.
Sannan kuma zaku wani sautin murya wanda ake bayanin akan yarinyar data lashe gasar da aka gudanar ta sarauniyar kyau, da kuma neman iyayan nata da Hukumar Hisbah take.
Ga bidiyon nan kasa kasa domin ku kalla kai tsaye.