Hamshakin mawakin soyayya Husaini Danko ya sake yo muku wata sauwar wakar sa mai taken suna “Ashe So“.
Advertising
Hussaini Danko fitaccen mawaki ne daya shahara wajen kawo muku wakoki masu armashi da nisha dan tarwa a koda yaushe.
Zaku iya Download din wakar ko kuma ku saurara a nan ba tare da kun dauka ba.
Mungode da bibiyar shafin mu kada ku cigaba da da kasancewa damu dan samun wakokin hausa da labarai kala kala.
Advertising
Advertising