Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi Hatsarin Motar Da ya ritsa da jarumin kannywood Lawan Ahmad an bayyana gaskiya lamarin.

A Kwanakinnan ne Labarai mara sa dadi sukai ta yawo a kafar sada zumunta na hadarin mota da jarumin kannywood Lawan Ahmad yayi.

Advertising

Bayan Fitar Labarin Karyar Da Ake Yadawa Akan Jarumin Sai Mutane Suka Fara Karyata Lamarin, Wasu ma Suke Gaskatawa Domin Rayuwa Batada Tabbas a Kowane Lokaci Babu Abin Da Baya Faruwa.

jarumi lawan Ahmad yaci karo da wannan labari da ake wallafawa na kanzon kurege jarumin yayi wani gajeran Bidiyo daya wallafa a shafin sa na akan lamar.

https://youtu.be/evkQpXQDASM

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button