Advertising
Advertising
Labarai

Mansura Isa: Bai Kamata Hisbah Ta Takurawa Shatu Mace ta Farko Wacce Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ba.

Jarumar kannywood Mansura Isa tayiwa hukumar hisba magana kan budurwar data lashe sarauniyar kyau Watau Shatu.

Advertising

A ranar 22 ga wata Hukumar hisba tace zata gayyaci iyayen budirwar mai suna shatu kan wannan gasa da ta shiga ta sarauniyar kyau.

Budirwar ta kasance mace ta farko data taba lashe wannan gasa ta sarauniyar kyau yar asalin jihar kano.

Mansura isa tace bai kamata hukumar Hisbah ta takurawa budirwar ba sabida hakan zaisa yan kudancin Nigeria su hure mata kunne ko kuma Amurkawa su dauketa, Amma kamata yay a jawota a jiki a nunata ta zama yar manuniya ga Musulmi cewar jaruma mansura isa.

Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button