Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Matashin daya ce bazai dena shan madara ba sai an masa aure ya samu wata tace taji ta gani.

Wani matashi dan shaye sheye daya ce bazai dena shan madara ba marukar ba’ai masa aure ba ya samu wata budirwa tace taji ta gani zata aureshi.

Advertising

Budirwar mai suna Aisha Humaira ta bayyana haka ne a shafin TikTok bayan da wani mutumi mai suna Abubakar Abubakar ya dau alkawarin basu gidan zama matukar auren ya tabbata.

Sai dai bayan Aisha Humaira ta amince da Auren Dan madara sai ga wasu yan matan suma suna nuna soyayyar su ga wannan dan shaye shaye.

Ashe suma suna sonsa damar fada ce basu samuba.

Advertising
https://www.instagram.com/p/CXzexaXl5nL/?utm_medium=copy_link
Wannnan shine Bidiyon matashin da yake neman aure

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button