Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Mawaki Ali Jita ya faranta zuciyar Matar sa da wasu zafafan kalaman soyayya da ya mallaka mata

Mawaki Ali Jita ya faranta zuciyar Matar sa da wasu zafafan kalaman soyayya da ya mallaka mata

Ficaccan Mawakin Masana’antar Kannywood Ali Jita ya sadaukar da zafafan kalaman soyayya masu taba makwallato, kokon zuciya zuwa ga Matar sa wato Nafisa.

Advertising

To dama dai dadadan kalamai musamman na soyayya wani abu ne da zamu iya cewa mawaka sun kware a kai domin kuwa kusan kullun suna fada a cikin wakokin su.

Sannan kuma shi mawaki Ali Jita ya yi kaurin suna a fannin wakar soyayya, inda zamu iya cewa a cikin sunayen matan hausawa dai-dai be bai dauka ya wake ba.

Wannan ne ma yasa mawaki Ali Jita ya kara samin farin jini a wajan Matan Hausawa duk da dai wasu Matan suna korafi da cewa bai wake sunan su ba, inda kullum yake basu da da cewa suma da sannu a hankali zasu ji ya wake sunan su.

Advertising

Domin kuji cikekken labarin akan zafafan kalaman da Mawaki Ali Jita ya mallamawa Matar sa uwar ‘Yayan sa, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button