Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bai kamata Hukumar Hisbah ta takurawa Shatu Garko sarauniyar kyau ba, cewar Mansurah Isah

Bai kamata Hukumar Hisbah ta takurawa Shatu Garko ba sarauniyar kyau, cewar Mansurah Isah

Tsohuwar Jarumar Masana’antar Kannywood Mansurah isah tayi wani bayani akan Hukumar Hisbah game da cewa tana neman iyayan yarinyar data lashe gasar kyau a Nageriya wato Shatu Garko.

Advertising

Inda Mansura Isah take cewa: Bai Kamata Hisbah Ta Takurawa Shatu garko Wacce Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ba, Domin Takura Mata Zai Sa Ƴan Kudu Da Amurkawa Zasu Ɗauketa.

Amma Kamata Yayi a Jawo Ta Jiki Ta Zama Manuniya Ga Ƴan Matan Musulmi.

Jarumar ta kawo misali da Aish Yesufuda iyalenta amurika sun dauke ta wanda takuramata ne yasa sunka samu damar dauketa.

Advertising

Jarumar ta jininawa hisbah irin kokarin da suke wajen taimakawa al’umma amma dai yana da kyau a ja shatu garko a jiki a nunawa duniya cewa koda hijab mace zata iya cin gasar sarauniyar kyau ba tare da nuna tsirai ba.

Ga abin da Mansurah isah dai ta wallafa a shafin ta na instagram cikin harshen turanci.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button