Labarai
Jarumar Nollywood Mo Bimpe ta Kudancin Nageriya ta Musulinta bayan data auri abokin aikin ta Adedimeji Lateef
Jarumar Nollywood Mo Bimpe ta Kudancin Nageriya ta Musulinta bayan data auri abokin aikin ta Adedimeji Lateef

Ficacciyar Jarumar Fina-Finan Kudancin Nageriya ta Nollywood mai suna Mo Bimpe ta musulinta bayan data auri abokin aikin ta mai suna Adedimeji Lateef.
Kamar yadda Hausadailytimes suka ruwauto cewa: Angonta wanda shima fitaccen jarumi ne a masana’antar Nollywood ya tabbatar da hakan a shafin sa na Instagram.
Sannan kuma ya bayyana cewa, Amaryarsa ta sauya suna zuwa Rahimullah Adebimpe.