Labaran Kannywood

Kalli jaruman kannywood din da suka sauya kamanni bayan wasu yan lokuta.

Allah mai yadda yaso jaruman kannywood din da suka sauya kammani bayan wasu yan shekaru da suka shude.

Yau muna dauke da jaruman kannywood din da kamannin su suka Sauya bayan wani dan kan kanin lokaci.

Zaku iya kallon Bidiyon jaruman da kuma yadda suka sauya kamanin ba kaman yadda suke daba. ku kalli bidiyon dake kasa don ganin jaruman.

https://youtu.be/EiiZU43UNpE

Mungode da irin bibiyar shafin mu, kucigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai da abubuwan da suka shafi Masana’antar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button