Labaran Kannywood
Kalli Jaruman Kannywood mata wanda Suka Mallak Manyan Motoci Masu Tsada acikin Kankanin lokaci.

Jaruman Kannywood mata da suka mallaki manyan-manyan motoci cikin kan kanin lokaci a masana’antar.
kaman yadda kuka sani dai muna kawo muku jaruman Kannywood da suka mallaki wasu abubuwa na ban mamaki ko kuma wani abin banta.
zaku iya kallon wannan jaruman hade da motocin da suka mallaka.