Labaran Kannywood
LABARINA SEASON 4 EPISODE 12.

A yau nubq dauke da fitaccen Film dinan mai dogon zango Labarina Season 4 Episode 12 wanda mallakin kamfanin Sera movies ne.
Labarina shine Film mai dogon zango daya karbu a wajen mutane fiye da dauran fina finai da ake haskawa a kafar YouTube.
zaku iya kallon wannan Film da zamu saka muku a kasan wannan rubutun.
Film din ya karbu a idon jama’a kasancewar jaruman da sume a ciki duk sun san aikin su wasu ma kafin a fara daukar shirin sun riga sunyi suna a idon jama’a.