Labarai
Mash Allah: Wanu Matashi zai angwance da wasu zafafan ‘yam Mata guda biyu
Mash Allah: Wanu Matashi zai angwance da wasu zafafan 'yam Mata guda biyu
Har yanzu dai ana cigaba da auren Mata biyu a lokaci guda wanda hakan yana neman zama ruwan dare da yanzu, domin kowa ya yanzu yana burin yaga yayi irin wannan auren.
Advertising
To a yau ma mun sami wani labaein matashi wanda zai angwance da wasu Mata su biyu a sabuwar shekara mai zuwa 1st Jenuary 2022, wanda hakan abu ne mai kyau kuma yana da kyau ayi kowa da shi.
Ga hoton nasu nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Sanan kuma ga katin gayyatar nasu.
Advertising