Labaran Kannywood

Yadda Masoyan Umar M Sharif sukayi mai zanga zanga.

Tarin masoyan Fitaccen mawaki kannywood Umar M Sharif sun hada gagarumar zanga zanga akan tituna tare da tarin aluna. Masoyan jarumin sun hada Wannan zanga zanga ne don su jawo hankalin mawakin akan album.

A wata tattaunawar da akai da wasu daga cikin masu zanga zangar sunnuna rashin jin dadinsu ganin yadda mawaka ke ta fitadda sabbin album album amma shi jarumin nasu shiru yaki sakin kowane album.

Tarin yan zanga zangar sun roki jarumin daya taimaka ya sakar musu Album.

Yadda Masoyan Umar M Sharif sunyi mai zangazanga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button