Labaran Kannywood

Yadda Mawakin Hausa Naziru Sarkin waka ya tashi Hankali Matan a gurin taran biki.

Mawaki Naziru Sarkin Waka ya kasance shahararren mawaki ne Wanda ke zaune a arewacin Nigeria, ya kware wajan rera wakoki Wanda suka shafi na sarauta Dakuma siyasa wani lokutan na bukukuwa.

Sarkin Waka ana daukar sa wajan da suka shafi na taron biki kokuma taron siyasa domin yaje ya nishadantar da masoya wakokinsa masu Dadi a wajen.

A nan ma Naziru Sarkin Waka an gayyace shi wani shahararren biki ne inda yaje ya rikita matan wajan da sabuwar wakarsa Wanda zaku gani acikin bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/pE6v94fwY2o

Mungode da bibiyar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa danu domin nisha dantar daku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button