Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi. Yanda masu garkuwa sukai cinikin kudin fansa da mahaifin wadanda suka kama.

Wasu masu garkuwa da mutane sunyi wani dogon ciniki da mahaifin wadanda suka kama a jan hanya.

Advertising

Yadda masu garkuwar suke neman kudin fansar tamkar su suka nemawa mahaifin wanda aka kama kudin. domin kuwa harda zagin mahaifin nasu zaku iya saurara wannan magana ta masu garkuwa da mutane da mutumin a wanan Bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/4VjJOwymvvo
Yanda masu garkuwa sukai cinikin kudin fansa da mahaifin wadanda suka kama.

kaman yadda kuka sani Nigeria na cikin tashin hankali wajen yadda ake garkuwa da mutane, Har takai idan baka bada kudiba sukan hallaka mutane.

Ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai masu inganci.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button