Labaran Kannywood
Jarumi Adam a zango ya yiwa tsohuwar matar sa Maryam AB Yola kalaman da suka ratsata a lokacin Birthday din ta
Jarumi Adam a zango ya yiwa tsohuwar matar sa Maryam AB Yola kalaman da suka ratsata a lokacin Birthday din ta
Ficaccan Jarumin Masana’antar Kannywood Adam A Zango ya taya tsobuwar Matar sa Maryam AB Yola murnar zagayowar ranar haihuwar ta, wanda a lokacin ya yi mata wasu kalami masu ratsa zuciya.
Advertising
Idan zaku iya tunawa Jarumi Adam A Zango ya auri Maryam AB Yola ne a lokacin da suka fito a cikin wani Fim mai suna Nass, bayan nan kuma suka rabu har ma da koma Masana’antar Kannywood.
To a yau kuma Maryam AB Yola ta gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwar ta, wanda har Jarumi Adam A Zango ya yi mata wasu kalamai masu sa shaukin kauna.
Ka dai kalaman da ya yi mata.
Advertising
Allah ya karawa rayuwaki albarka kanwata @maryam_ab_yola Allah ya baki miji nagari.
Wanda ita kuma ta yi masa godiya tare da nuna wani yana yi na launin so.
Advertising