Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sadiya Haruna ta fadawa Maryam Yahaya Magana Mara Dadi Akan Rashin Lafiyar Dake Damunta.

Kaman yadda wasu daga cikin kubsuka sani sadiya harina ta kadance daya daga cikin mata masu bada maganin zaman Aure a garin kano.

Advertising

Sadiya Haruna taja hankalin jarumar kannywood maryam Yahaya akan abin da ake fada akanta na sakin Bidiyoyin ta a kafar sada zumunta na TikTok.

https://www.instagram.com/tv/CX3W-9QqkMC/?utm_medium=copy_link

Kaman yadda kuka sani da Sadiya haruna mai maganin mata bakin ta baya shiru sanadiyar haka ne yasa taja hankalin jarumar.

Amma Abin Mamaki shine har zuwa yanzu jarumar bata bata ce komai ba akan shawarar da sadiya haruna ta bata ba. wasu kuma suke ganin rashin kyautawar sadiya da zata zo idon duniya tana gaya mata gaskiya mai zai hana ta sameta a chan gefe ta fada mata.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button