Labaran Kannywood
Teema Makamashi taci mutuncin Sadiya Haruna akan batun sakin bidiyon tsiraicinta da zatayi.
Jarumar kannywood Teema makamashi ta waware sadiya haruna mai maganin mata akan sakin Bidiyon tsiraicin da tace zatai.
Advertising
Ana wata ga wata, A shekaran jiya ne wata magana ta ringa yawo wadda aka ce Sadiya Haruna zata saki Bidiyon tsiraicin wata jaruma wadda bara kama suna ba amma an alakanta abin da cewar Bidiyon Teema makamashi take nufi.
Hakan yasa jarumar Teema Makamashi ba tai kasa a gwiwa ba ta saki wani Bidiyo da take cusawa Sadiya haruna manyan zaki.
Wanda wasu suke ganin abin da Teema Makamashi tai bai kamata ba, wasu kuma suke ganin hakan da tai mata yayi dai dai.
Advertising
Wannan shine cikakken Bidiyon da jarumar Teemah makamashi ta saki.
Advertising