Advertising
Advertising
Labarai

Yadda aka gudanar da shagalin bikin Diyar Gwamnan Jihar Bauchi Zahra Bala Muhammad da Malam Sharif

Yadda aka gudanar da shagalin bikin Diyar Gwamnan Jihar Bauchi Zahra Bala Muhammad da Malam Sharif

A makon daya gabata ne aka gudanar da bikin Malam Sharif da zankadediyar Matar sa Zahra Bala Muhammda wanda take Diya ga Gwamnan Jihar Bauchi.

Advertising

Kamar yadda rahotanni suka bayyana cewa: An kashe makudan kudade masu tarin yawa a wannan shagalin bikin nadu, inda aka bayyana wasu kudaden kayan da Amaryar ta sanya a jikin ta kamar haka.

Amaryar ta sanya rigar auren Galia fahad na naira miliyan 15 kuma sauran riguna da ta sa guda 5 duk maison valentino ne idan aka duba a Google duk basu yi kasa da dala $8,000 ba.

Sannan kuma ana tsammanin anyi kasafin kuɗi kamar biliyan 1 don bikin aure. Kayan ado da takalma da jakunkuna da Amaryan ta saka yana nuni da kuɗi Domin sunyi kyaun gaske.

Advertising

Haja kuma rahotanni sun Kuma bayyana cewa a Takalmar da ta saka duk babu na kasa dala $2000. A haka ma Babu maganan kwalliyan Wajan bikin da Masu Abincin bikin.

Ko a auren dan shugaba Buhari ba a kashe makudan kuɗi haka ba. Ta saka dan kareriyar zinare na ganni a fada a bikin gargajiyan ta na wushe wushe.

Ga hotunan auren nasu nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button