Labarai

Yan Matan TikTok Zasu Kashe Wata Da Duka Acikin Gidansu.

Akwai Wata Rigima Datake Barkewa A Shafin Tsakanin Wasu Yam Mata Wadanda Suke Rayuwarsu A Saudiyya Amma Asalinsu ‘Yan Nigeriane.

Wadanda Suke Zuwa Aiki Saudiyya, Rigimar Ta Samo Asaline Biyo Bayan Mummunan Tsokacin Da Akeyi Musu Akan Bidiyoyin Da Sukeyi.

Wata Budurwa Mai Suna Suddeenly Wadda Asalin Sunan ta Jamila Wanda Ta Shahara Wajen Wallafa Bidiyo A Shafin TikTok.

Wanda itama Tana Daga Cikin Masuyin Rigimar, Duk Dai Bayanin Ba Lallai Ya Gamsar Daku Ba, Ga Bidiyon Rigimar Yadda Takasance Kuga Yadda Suke Fada A Junansu.

Wannan Kuma Dayake kasa shi ne Muryar Wadda ta Zane Suddeenly wato Jamila.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button