Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Hussaini Danko – Kujerar So.

Hussaini Danko Fitaccen mawaki a Kannywood ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kujerar So” Wannan waka an taka rawar gani acikinta gaskiya zanso masoya wannan mawaki kukalli wannan waka domin kuwa zata nishadantar daku matuka.

Advertising

A Yanzu haka zaka iya kallon bidiyon wannan waka ko kuma kuyi Download dinta a kasan wannan rubutun.

Zamu so kucigaba da kasancewa da Hausadailynews.com fomin nishadan tar daku da wakokin soyayya da labarai masu inganci Mungode.

https://youtu.be/uh5EQxowSx8

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button