Labaran Kannywood

IZZAR SO EPISODE 72 ORIGINAL

Kamar yadda kuka sani shirin Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda yake burge al’umma masu kallo wanda har yanzu tauraruwar shirin tana kara daukaka duba da yadda a yanzu babu wani shiri wanda ya kai na Izzar so karbuwa a wajan al’umma.

To a yau ne za’a haskaka shirin Izzar so kashi na 72 wanda a turance ake kira da Episode 72.

Ga cikekken shirin Izzar so Episode 72 a kasa domin ku kalla.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button