Labaran Kannywood

Rigima kan videon tsiraici Sadiya Haruna na barazanar tona Asiri Tema Makamashi tayi harbin iska

Rigimar da aka dade anayi kan videon tsiraici, Sadiya Haruna na barazanar tona Asiri, Tema Makamashi tayi harbin iska.

Wata tsohuwar rigima tsakanin Sadiya haruna da teema makamashi na kokarin dawowa sabuwa domin kuwa sadiya haruna tace zata tona mata asiri kowa yasani.

Abin da ya jawo harbin iskar da teema makamashi take ta yi a shafinta wanda aka kasa gane kanta ga cikaken abin da ya hada jaruman biyu rigima a wannan Bidiyon dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button