Labaran Kannywood

Sadiya Haruna mai kayan Mata ta fadawa Jaruma Maryam Yahaya wata magana akan rashin lafiyar ta

Har yanzu dai ana cigaba da magana akan rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya wanda a yanzu muka sami wata bidiyo wanda tashar “Duniyar Kannywood” dake kan manhajar Youtube ta wallafa.

Inda Sadiya Haruna mai kayan mata take magana akan rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya, wanda a cikin bidiyon zakuji cikekken bayani akan maganar da Sadiya Haruna tayi game da rashin lafiyar Jaruma Maryam Yahaya.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button