Labaran Kannywood
Sadiya haruna ta tona asirin da aka dauki lokaci ana boyewa harma dai kowa yake mamakin yadda hakan yafaru.
Shike nan Sadiya haruna ta tonawa Harkar tonanan Hafsat idris a sirin da aka dauki lokaci ana boyewa harma dai kowa yake mamakin yadda hakan yafaru.
Advertising
A cikin masana’an tar kannywood a wannan lokacin Hafsat idris tana daya daga cikin matan da ake musu kyakyawar sheda kasancewar basu da wata matsala.
Sai gashi a wannan lokacin sadiya haruna mai maganin mata ta fusata ta inda ta shiga batanan take fitaba. wanda wasu syke ganin ba juwa shaffi take masu ba.
A shekaran jiya sadiya haruna ta saki wani Bidiyo da take cewa zata tonawa wata jaruma asiri wanda ake tunani da teema makamashi take.
Advertising
A dai yanzu abin yake Neman yakmowa wani sabun lamari a masana’antar ku kalli bidiyo na. domin ganewa idonku
Advertising