Labarai
Yadda aka gudanar da shagalin Dinner Diyar Gwamnan Bauchi Zahra Bala Muhammad da Mijin ta Malam Sharif
Masha Allah: a yanzu muka sami wani faifai bidiyo wanda tashar Hausapro Tv dake kan manhajar Youtube suka wallafa, inda a cikin bidiyo munga yadda aka gudanar da shagalin dinner Diyar Gwamnan Bauchi Zahra Bala Muhammad.
Idan bazaku manta ba mun wallafa muku kyawawan hotunan Zahra Bala Muhammad tare da Mijin ta, wanda a yanzu kuma zaku yadda aka gudanar da shagalin dinner auren nasu a cikin bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.