Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana wasu Jaruman Kannywood da suka sauke Alkur’ani mai girma wanda ba kowa ne ya san su ba

Kamar yadda kuka sani da dama daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood mahaddata Alkur’ani ne, wanda a yanzu aka sake bayyana wasu daga cikin su wanda suka sauke Alkur’ani.

Advertising

Tashar Gaskiya24 Tv dake kan Manhajar Youtube ita ta tattaro jerin wadan nan Jaruman Kannywood din wanda suka sauke Alkur’ani mai girma.

A cikin bidiyon zakuga yadda aka jero Jaruman daya bayan daya sannan kuma ana nuna su rike da Alkur’ani a hannun su, domin kusan wadan nan Jaruman da suka sauke Alkur’ani mai girma sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising
https://youtu.be/Jrh0PX1dKHs

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button