Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli wasu zafafan hotuna da Jaruma Rahama Sadau ta wallafa na nuna murnar Sallar Chrismate da suka dauki hankulan Jama’a

Ficacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta wallafa wasu zafafan hotunan ta wanda suke nuna cewa tana murnar wanna Sallah da aka yi da Chrismate.

Advertising

Kamar yadda kuka sani Rahama Sadau ta saba wallafa zafafan hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Instagram wanda mabiyam ta sukan mata tsokaci ko yabawa akan hotunan nata.

To a yau be ta wallafa wadannan sabbin hotunan nata wanda take mai nuna farin cikin ta ga wannan Sallar da aka yi ta Chrismate, zaku irin shigar da Jaruma Rahama Sadau tayi kamar yadda ta saba daukar hotunan nata a wannan lokacin.

Ga hotunan nata a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button