Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sakin Waka Naziru ya fadawa masu rokon ya mutu gaskiya.

Fitaccen mawakin Hausa Naziru M Ahamd wanda akafi sani da sarkin waka ya gayawa masu fatan ya mutu gaskiya.

Advertising

kaman yadda masu karatu suka sani wani abu yana damun wasu daga cikin al’uma wajen yada labarin kanzon kurwge akan wasu mutane.

Idan baku Manta ba a kwnan baya aka kama wani matashi da yake tura labaran kanzon kurege a kafar sada zumunta a fagen siyasa gidan kaso.

A yau ne fitaccen wamakin yaci karo da wani labarin mutuwarsa wanda wani yake yadawa a kafar sada zumunta.

Advertising

Jarumi Nazifi ya bawa mutumin da yake yada labarin mutuwar sa shawara, inda ya dora hoton labarin karyar ya ke cewa.

To saurin me kuke ne?? Allah ya shirya ku mukuma ya kyautata karshenmu Amin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button