Wakokin Hausa

Umar M Shareef – Babu Nadama (Official Video) 2021

Fitaccen mawakin Hausa Umar M Shareef ya saki Bidiyon wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Babu Nadama” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef Babu Nadama. Zaka iya Download kokuma ka saurara domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button