Yadda jarumin kannywood Mahmud na Film din labarina yake soyewa da matarsa cikin mota.
Soyayya tayi dadi jarumin kannywood Mahmud na Film din labarina yake soyewa da matarsa cikin mota.
Shahararren jarumin Fina finan Hausa Nuhu Abdullahi Wanda ake Kira da Mahmud ayanzu acikin Shirin nan Mai dogon zango Labarina wanda gidan talabijin na Arewa24 suke haskawa a duk ranar juma’a da misalin karfe 9 na dare.
Jarumi Nuhu Abdullahi Wanda yakara samun daukaka sosai a masana’antar kannywood sakamon Shirin labarina wanda akafara shi a shekarar nan da muke ciki. Inda ya taka babbar rawa acikin Shirin sosai da sosai.
Nuhu Abdullahi dai yayi aure watannin baya dasuka wuce cikin wannan shakara da muke ciki, sai dai ba’a taba ganin yayi hoto da matarsa kokuma yayi video da matarsa ya wallafa a shafin sada zumunta ba kamar yadda sauran jarumai sukan yi hakan ba. Gadai cikakken videon da jarumin ya wallafa wanda ya dauki hankulan mutane.