Advertising
Advertising
Labarai

Labarin wani Yaro wanda yake fama da kumburin ciki tun farkon haihuwar sa ya girgiza Mutane da dama

A yanzu ne muka sami wani labari mai cike da abin tausayi ga wani yaro wanda tun lokacin da Mahaifiyar sa ta haife shi ya gamu da wata larura ta kumburin ciki.

Advertising

Iyayan wani sun bayyanawa cewa: Tun lokacin da Mahaifiyar Yaron ta haife shi bayan wasu kwanaki aka fara fuskantar cewa yana da matsala bayan sunga cikin yaron yana kumbura sosai, sannan kuma a tarihin garin ba’a taba samun yaro mai irin wannan larura ba.

Mahaifiyar yaron ta bayyana cewa: Mutane da dama a garin suna yiwa yaron kallon Dan Ruwa ko kuma wanda yake tattare da wata halitta ta daban daba’a fiya samun irin ta ba.

Domin kuji cikekken bayani akan wannan Yaron da yake fama da laruran kumburin ciki tun farkon haihuwar sa sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button