Advertising
Advertising
Labarai

Sheikh Abdalla Gadon Kaya ya bayyana yadda wani Boka ya Musulin ta a hannun sa dalilin jin karatu da wa’azi

A wani faifai bidiyo da muka samu a yanzu wanda Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa mun sami labarin cewa, wani Boka ya Musulinta a hannun Sheikh Abdalla Gadon kaya.

Advertising

A cikin bidiyon zaku yadda Malamin yake bayani akan yadda Bokan ya Musuli ta har ma Bokan yake cewa yaji wa’azi da kuma karatu sosai.

Malamin dai yayi bayani sosai akan yadda wannan Boka yaje wajan sa domin ya Musulin ta, domin kuji cikekken bayani daga bakin Malamin zaku iya kallon bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button