Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu-Yanzu: Sadiya Haruna ta saki wata bidiyo wanda take nuna har yanzu rigimar su bata kare ba da Jaruma Teema Makamashi

Har yanzu dai rigimar Sadiya Haruma da kuma Jaruma Teema Makamashi bata kare ba domin a yanzu haka Sadiya Haruna ta saki wata sabuwar bidiyo inda take tana fafin abubuwan data ga dama.

Advertising

Wannan rigimar tasu ta fara karade kafafam sada zumunta duba da abin nasu kullum kara tsamari yake, wanda har yanzu an kasa gano bakin zaren.

Ga bidiyon na a kasa domin ku kalla kuji irin abunuwan da Sadiya Haruna take fada a ciki akan wannan rigimar dake tsakanin ta da Jaruma Teema Makamashi.

https://youtu.be/DDUVKRzap9g

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button