Labaran Kannywood

Zawarawan yan kannywood mata sai dai hakuri cewar jaruma Mansura Isa.

Jarumar fina finan Kannywood, Mansurah Isah, ta ce kalubalen da mata ’yan fim suke shiga ya wucce yadda ake zato, Duba da irin mawuyacin halin da suke da kuma mummunan zargi da mutane ke musu ba tare da sanin hakikanin dalilin rabuwar auren nasu ba a cewar ta.

Mansura isa tsohuwar mata ga jarumi Sani Musa Danja wanda suka dade tare kafin daga bisani Rabuwa tazo,

Mansura Isa ta fadi haka ne a cikin wata hira da gidan jaridar Aminiya sukai da ita, Zaku iya kallon cikakiyar hirar a wannan bidiyo dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button