Wakokin Hausa
Dan Musa Prince-New Album “Turare” 1 January 2022
Mawaki Dan Musa Prince dake Jihar Gombe ya sanar da cewa zai fitar da sabon kundin wakokin sa a sabuwar shekara mai zuwa 1 ga watan January 2022.
Advertising
Dan Musa Prince ya yi wannan sanarwar ne a shafin sa na sada zumun ta.
Ga dai jerin sabbin wakokin nasa da zai fitar da su a sabuwar shekara mai suna ta 2022 1 ga watan January, wanda sunan sabon Album din wakokin nasa “Turare”.
Advertising
• Kamar da wasa
• Inban ganki ba
• Rayuwa
• Tefe Allah ( sebbe Allah cover)
• Turare
• Foller
• Yama Yama
Advertising