Uncategory

Jaruma Laila ta cikin fim din labarina taci gida bayan auren da tai.

Fitacciyar jarumar a masana’antar kannywood da akfi sani da Maryam wazeery wacca akewa lakabi da Laila labarina ta mallaki katon gida bayan auren da tai.

Maryam wazeery ta kasance jaruma a masana’antar kannywood kuma tayi suna ne a wani fim na kamfanin Sera Movies Mallakin Aminu sera. jaruma ta kwana biyu tana fitowa a wasu wakoki dama wasu fina finai amma a wannan shiri na labarina tai suna duniya ta santa.

zaku iya kallon Bidiyon dake kasa domin sanin dalilin samun wannan gida.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button