Labarai
Suddenly ‘yar TikTok zata kashe wata budurwa kalli yadda ta fasa mata kai

Har yanzu dai ana cigaba da rigima tsakanin Suddenly da wasu ‘yam mata wanda a yanzu haka Sedsenly din ta fasawa daya daga cikin ‘yam mayan kai.
A cikin wata bidiyo da muka samo daga tashar Dalatopnews dake kan manhajar Youtube munga yadda Seddenly ta fasawa wata matashiyar budurwa kai akan wata hatsaniya data auku a tsakanin su.
Dama dai rigimar tasu ba tun yanzu suka soma ba domin tun a kwanakin baya suke ta cin zarafin junan su a dandalin TikTok din, wanda har ta kai ga sun hadu a zahiri har ma suka yiwa Suddenly dukan tsiya.
Ga bidiyon nan dai a kasa domin ku kalla kuga yadda Suddenly da fasawa daya daga cikin ‘yam matan da suka takuramata kai.
Ku kalli bidiyon dake kasa.