Advertising
Advertising
Labarai

Wani al’amari ya sake faruwa bayan ‘yam matan TikTok sun yiwa Suddenly dukan tsiya

Kamar yadda kuka sani wasu ‘yam mata wanda suke amfani da dandanlin TikTok sun tada wata hatsaniya wanda har suka yiwa daya daga cikin su dukan tsiya.

Advertising

Wata matashiya mai suna Suddenly tayi kaurin suna a dandalin TikTok wanda rikin ‘yam matan har da ita wanda har takai ga abokan rikicin nata suka mata dukan tsiya, wanda a yanzu abin har ya kai ga iyayaen sun sa baki.

Rahotanni daga masana’antar Nishaɗi mai tashe ta TikTokwood na cewa, har yanzu dubunnan ƴan masana’antar na dakon jin martanin jaruma Suddenly bayan da wasu jaruman na TikTokwood suka yi mata dukan kawo wuƙa.

Wani sautin murya kuwa na ci gaba da yawo na wadda aka ce mahaifiyar Suddenly ɗin ce na gundumawa jaruma Aisha Zaki da mahaifiyarta ta Maguzawa.

Advertising

Ga cikekkiyar bidiyon na a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button