Labarai
Indai na Auri Nafisa Abdullahi to kamar nasamu duniya da lahirata ne inji wani matashi.
Wani Matashi mai suna Ahmad Dan asalin kasar Nijeriya ya nuna soyayya ta gaske zuwa ga jaruma Nafisa Abdullahi jaruma a masana’antar kannywood wadda take tsaka da fitowa a cikin shirin nan mai dogon zango mai suna Labarina.
Advertising
Matashin mai suna Ahmad ya bayyana tsananin soyayyar da yakewa Nafisa Abdullahi. Matashin ya hada hoton jarumar da nasa inda ya wallafa a kafar sada zumunta ta facebook ya kuma ce.
Inadai Ya Auri jaruma Nafisa Abdullahi to tamkar ya samu duniyar sa da lahira ne lokaci daya.
Bayan ya dora wannan hoto da ra’ayin nasa sa Matashin ya ringa tura sakon zuwa wasu guruf guruf dan yan uwa su aika sakon zuwa ga jarumar.
Advertising
ku cigaba da bibiyar mu dan samun labarai masu inganci.
Advertising