Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Labarina season 4 episode 13-kadan daga cikin wanda za’a haska ranar Juma’a

Kamar yadda kuka sani Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira yana yankar wani waje daga cikin shirin Labarina wanda za’a haska satin da zai gabata, domin al’umma su san ina za’a kwana kafin a haska shirin gaba daya.

Advertising

A yau ma dai mun kawo muku kadan daga cikin shirin Labarina kashi na 4 zango na 13, wanda a turamce ake cewa season 4 episode 13.

Ga kadan daga cikin shirin nan a kasa domin ku kalla.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button