Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masha Allah: Wata kungiyar Musulinci ta karrama Jarumin Masana’antar Kannywood Adam a zango

A yanzu ne muka sami wani labarin abin farin ciki da kuma taya murna ga wanda abin ya faru a kan sa, wato Jarumin Masana’antar Kannywood Adam a zango munji yadda wata kungiyar Musulinci ta karrama shi.

Advertising

Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube sun wallafa bidiyon Jarumi Adam a zango inda yake bayani tare da nuna farin cikin karramawar da wannan kungiyar ta Musulinci ta masa.

A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zaku ji cikekken bayanin da Jarumi Adam a zango yake, ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/D3NPJH0fNBg

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button