Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

(Video Music) Umar MB-Ladadi song

Mawaki Umar MB ya saki sabuwar wakar sa a karo na biyu mai suna “Ladidi” wanda wakar itace ake sanya ta cikin shirin nan mai dogon zango wato “Na Ladidi”.

Advertising

Sannan kuma a cikim shirin Na Ladidi akwai wasu jarumai da suke taka rawar gani wanda suka haka da.

Yusuf Guyson (Osama), Yusuf Lazio,(Na Ladidi) Abale, (Mai Duna) Deeni Yarima,(Zakiru) Nura Obi, (Dan Allo) Sai Ita Jarumar Fatima Hussain, (Ladidi).

Domin ku saurari sabuwar wakar Umar MB mai suna “Ladidi”, sai ku kalli bidiyon da muka saka ta a kasa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button