Labaran Kannywood

Wata jarumar kannywood ta farko da tafara yin film da bature a kano.

Wani saban bidiyon wata jarumar kannywood tare da wani bature a cikin wani Bidiyon barkwanci ya bawa kowa mamaki.

Wannan lamarin ya Sanya mutane cikin ban mamaki matuka kasan cewar ba’a ganin farar fata na harkar Film din kannywood.

Ganin yadda manya manyan jaruman kannywood suke koyawa turawa yaren hausa.

Tabba aka jigaba da tafiya a haka kannywood zata daukaka cewar mashirin Bidiyon. Ya kara da cewa idan alaka ta kullu zamu na samun cigaba a sabgar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button