Advertising
Advertising
Labarai

Wuff: yadda wani mutun yay ciki da tsaleliyar budirwa sa”ar yar sa.

A wannan zamani samari na matukar kokawa game da yan matan wannan zamanin, kasancewar sun guji samari sun koma datijai.

Advertising

Yan mata sun tisri wani abu wai shi wuff ma’ana shine budirwa ta aure dattijo me hannu da shuni koda kuwa tana soyayya da wani saurayin zata barshi ta dauki dattijo.

Wannan abu da yake faruwa samari na kokawa a game da wannan lamaru bayan ganin wasu hotunan auren wani babban mutun ya an gwance da wata budirwa sa”ar yar cikin sa.

Tuni samari suka ringa tofa albarkacin bakin su a game da wannan lamari zaku iya kallon cikaken haton a Bidiyon dayake sanan wannan rubutu.

Advertising
https://youtu.be/o3lyXZhiMOI

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button