Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ya kamata a tausayawa Jarumi Adama a zango kan wani abu da ake aikatawa da sunan sa ana damfarar Mutane

Kamar yadda kuka sani an yawan samin mutanen da suke amfani da sunayen wasu daga cikin manya-manyan Jaruman Kannywood, inda suke damfarar Jama’a da wannan sunan ta hanyar cewa sune Jaruman.

Advertising

To a wannan karon ma an sake samin wanda yake amfani da sunan Jarumin Masana’antar Kannywood Adam a zango yana damfarar Jama’a.

Amma Jarumin ya bayyana a cikin wata bidiyo inda yake bayyana cewa, wannan Account din da ake amfani da sunan sa ana damfara Jama’a ba nasa bane, don haka kada wanda ya sake yarda da irin wannan Account din.

A cikin bidiyon da zaku gani a kasa zaku ji yadda Jarumi Adam a zango yake bayani are da karyata wannan Account din da cewa ba nasa bane.

Advertising

Ga bidiyon nan a aka domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Jarumin Adam a zango.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button