Labaran Kannywood
Yadda wasu Jaruman Kannywood suke nunawa Matayen su soyayya ta gaskiya da kuma jin dadin zaman aurem su
A cikin wata bidiyo da muka samu wanda tashar “Gaskiya24 Tv” ta wallafa a manhajar Youtube munga wasu daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood wanda suke nunawa Matan da suka aura soyayya.
Advertising
A cikin bisiyon zaku ga yadda Jaruman suke nuna farin ciki da jin dadin zamantakewar auren nasu tare da Matayen nasu, wanda Jaruman har yanzu suma cigaba da shahara a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood.
Domin kusan wadan nan Jaruman da kuma Matayem nasu sai ki kalli nidiyon dake kasa.
Advertising
Advertising