Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana wasu Fina-Finan Masana’antar Kannywood guda 10 da babu kamar su a wannan shekarar ta 2021

Kamar yadda kuka sani ako wace shekarar hukumar tace Fina-Finan Hausa ta Masana’antar Kannywood suna tantancewa Fina-Finan da suka fi karbuwa a wajan al’umma wanda babu kamar su.

Advertising

To a yau ma Tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube ta tattaro wasu Fina-Finan Masana’antar Kannywood guda 10 wanda sukayi sharhi akan su, wanda babu kamar su a Kannywood a wannan shekarar ta 2021.

A cikin bidiyon zakuga yadda suke jerowa Fina-Finan daya bayan daya suna bayani akan su, tare da nuna wani bangare na shirin inda yafi daukar hankalin al’umma.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kusan wadannan Fina-Finan guda 10 da babu kamar su a Masana’antar Kannywood a wannan shekarar ta 2021.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button